Togo franc

Togo franc
kuɗi
Bayanai
Ƙasa Togo
Togo franc

Faran shi ne kudin Togo . Tsakanin shekarar 1924 zuwa shekarar 1956, an ba da tsabar kuɗi musamman don amfani a Togo. Tun daga shekarar 1945, Togo tana amfani da kudin CFA na yammacin Afirka .


Developed by StudentB